Kauyen Zhongzhao yana cikin wani yanki mai gangarewa, wanda ke fuskantar tsananin ambaliya idan ana ruwan sama. A wannan karon, an samu mummunar ambaliya sakamakon ruwan sama mai yawa da ba kasafai ake tafkawa ba, wanda ya lalata hanyoyi, gidaje, sadarwa da sauran ababen more rayuwa a kauyen tare da kawo cikas, lamarin da ya shafi kai tsaye ...
Kara karantawa